HomeMusic Video
cheatstutorials news

Kungiyar kwallon kafa ta chelsea ta cimma yarjejeniyar daukar dan wasan gaba na juventos gonzalo higuain

Jaridar sport mediaset ta rawaito cewa kungiyar kwallon kafa ta chelsea da juventos sun  cimma yarjejeniyar  akan dan wasan gaban wato gonzalo higuain.
Akan fam miliyam hamsin da uku £53m
Dan wasan mai shekara 30 wanda yake taka leda a gasar serie A's   ta kasar italy
Yasamu nasarar kafa tarihi ta hanyar
jefa kwallaye 36 a raga daga shekarar 2015 zuwa 2016,.
A halin yanzu yarjejeniya ta kammala ta saida dan wasan akan zunzurutun kudi fam miliyan 53.  £53m..
Dan wasan zai fara buga wasan sane bayan  ankammala gasar cin kofin duniya..

Post a Comment

 
Top